PRESS RELEASE
ON TODAY 29/04/2025
BEBEJI L.G

MAJALISAR KARAMAR HUKUMAR BEBEJI ZATA CIGABA DA INGANTA TSARO A FADIN YANKIN.

Shugaban karamar hukumar bebeji Dr Alhassan Salisu ya bayyana farin cikinsa ga kwamitin tsaro na yankuna daban daban a fadin yankin baki Daya.

Dr Alhassan Salisu ya bayyanawa manema labarai ta hannun jami’in yada labarai na karamar hukumar bebeji muntari Ibrahim ya bada tabbacin karamar hukuma zatayi duk mai yuwa Dan ganin An karfafa tsaro na yau da kullum ya kara da cewa za,a cigaba kulawa da masa musu kayan Aiki da ababen hawa Dan shiga loko da sako dan iganta tsaro a fadin yankin.

Shugaban karamar hukumar na tare da duk kanin masu ruwa da tsaki na gudanar da tsaro na bangarori daban daban a fadin yankin baki Daya.

DAGA JAMI’IN YADA LABARAI NA KARAMAR HUKUMAR BEBEJI MUNTARI IBRAHIM INUWA.

0 replies

Leave a Reply

Want to join the discussion?
Feel free to contribute!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *