SHUGABA BAWAN AL’UMMA
SANARWA GA MANEMA LABARAI 24 ga Yuni, 2025 HUKUMAR KYAUTATA DAAR MAAIKATA DA INGANCIN AIKI (SERVICOM) TA GUDANAR DA ZIYARAR BA-ZATA GA MAAIKATU DA HUKUMOMIN JAHAR KANO DON HANA MAKARA DA INGANTA KYAKKYAWAR DABI’A A CIKIN AIKIN GWAMNATI A wani salo na kokarinta na inganta yadda ake gudanar da ayyuka da kuma kara daidaito a […]