SHUGABA BAWAN AL’UMMA
Press Release 28/04/2025 Hukumar KAROTA ta yi alkawarin bin Hakkin Ma’aikacin ta daya rasa ran sa yana bakin aiki. Iyalan wani Ma’aikacin Hukumar KAROTA, Yahaya Idris Ismail Barista wanda ya rasa ran sa tayi masa kisan gilla wanda ake zargin Direban wata motor daukar kaya yayi masa yayin da yake gudanar da aikin sa, sun […]